Ma'ajiya
Ma'ajiya Ma'ajiya (help·info) Ma'ajiya waje da aka keɓance domin ajiyar wani abu kamar kaya ko makamantan su. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Nayi ajiya a ma'ajiyar Dawanau ta Kano
- Akwai babban ma'ajiyar Kifi a tsakiyar Kasuwa.
Fassara
gyarawa- Turanci: Store
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=store