Mace Kalma ce mai Harshen Damo

Suna (n)

gyarawa

Mace  Mace   Wata kalmace da ke nufin jinsi na mata watau dayan jinsin namiji wacce ta banbanta da namiji ta siffa, ana banbancewa ta hanyar sassan jiki kamar Mama da sauransu. [1] [2]

Suna jam'i. Mata

Misalai

gyarawa
  • Mace ta gari
  • Mace uwar al'umma

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Woman

Mace'  Mace  wato kamar ace mutun ba shi da rai wato ya mutu. [3] [4]

Misalai

gyarawa
  • Laraba ta mace yayin haihuwa
  • Talle ya Mmace wajen Yaki

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Die

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mace
  3. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  4. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mace