Madaciya
Maɗaciya Maɗaciya (help·info) Maɗaci bishiya ce galibi da ake samu a ƙasashe masu tsafi, ana amfani da ita wajen haɗa jan katako mai nagarta. [1]
Misalai
gyarawa- Mai bada magani ya sassaƙi bishiyar maɗaci.
- An haɗa katako daga bishiyar maɗaci.
Karin Magana
gyarawa- Wataran asha zuma wataran asha maɗaci
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,105