Madara
Hausa
gyarawaMadara abinsha ne da asali ake samu daga jikin dabbobi, kamar Shanu da Raƙuma da Awaki. Sannan ana kuma sarrafa madara daga kayan gona irin su waken suya. Ana samun madara a yanayi biyu, ko a tsararo ko a gari.[1]
A wasu harsunan
gyarawaEnglish=milk
Misalai
gyarawa- Yaron na shan madara
- An sarrafa wake daga waken suya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P108,