Mafashi
Mafashi Mafashi (help·info) Mafashi mutun da ke tare manyan hanya don kwace dukiya ko kudin matafiya [1] [2]
Misalai
gyarawa- Mafashin ya shiga hannun hukuma.
- Ana zargin shi da zama mafashin Daji.
Fassara
gyarawa- Turanci: Robber
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=robber