Magwas About this soundMagwas gyatsa mai fitar da iska mai tsananin wari. [1]

Misalai

gyarawa
  • Ta fitar da Magwas don samun waraka.
  • Warin magwas ba daɗin shaka.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Belch

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84