Majajjawa Template:errorTemplate:Category handler makamin da ake ɗaurawa a jikin igiya a jujjuya shi sannan a jefa wa abokan gaba a wajen yaƙi.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Slingshot

[1] Majajjawa Template:errorTemplate:Category handler abin wasa na yara da ake ɗaurawa a jikin zare ana jujjuyawa yana ba da wani sauti.

  • Ana majajjawa da shi; watau ana ba shi wahala.[2]

Misalai gyarawa

  • Dawuda bai sa kayan yaƙi ba, kuma makamin da ke hannunsa majajjawa ce.
  • Ya saka dutse cikin majajjawa sai ya kada ta sosai.

Manazarta gyarawa

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
  2. https://hausadictionary.com/majajjawa