Makadi
Hausa
gyarawaBayani
gyarawamakaɗi shine abinda ake amfani dashi wurin buga/dukan ganga. Anyin makaɗine da itace ko fata ya danganci kalan gangan.[1][2]
Misali
gyarawa- Makaɗin ganga ya kare.
- Wannan makaɗin yanada kyau sosai
- Dawa yana wasa da makaɗi
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.68. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67