Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Maraice
Harshe
Bin sawu
Gyara
Maraice
na nufin lokacin da hasken
rana
ya gushe gari yafara
duhu
, wato da yamma.
[
1
]
Misalai
gyarawa
Yara a shiga gida maraice tayi
Nayi maraice a wajen aiki
Manazarta
gyarawa
↑
Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa.
ISBN 9789781691157
.P,59