Marece About this soundMarece  na nufin lokacin da hasken rana ya gushe gari yafara duhu, wato da yamma.[1]

Misalai

gyarawa
  • Yara a shiga gida marece tayi
  • Nayi marece a wajen aiki

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,59