Tutar kasar Hausa
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Idan har kai bahaushe ne, kuma kana kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin bayanai a cikin harshen Hausa, to zaka iya taimakawa a nan. Wannan kamus ne wanda zai yake samar da ma'anoni na kalmomi kyauta ga kowa da kowa.

Wannan shafin an samar dashi ne domin kirkirar Wiktionary (Wikiƙamus) a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwaisu a makaloli 284. (Domin ganin yadda ake da bukatar ta kasance, kana iya duba samfur a Wikipedia ta Turanci, ko idan kanaso kayi amfani da haruffan larabci kamar na Wikipedia ta Larabci ko ta Farsi.) Domin karin bayani shiga babban shafin.


Litinin 28 Satumba 2020

Article #284 : Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .