Mazambaci Mutun wanda idan aka amince masa sai yayi yaudara,wato mai yin zamba.[1]

Suna jam'i. Mazambata

Misalai

gyarawa
  • Na hadu da mazambacin dan sane
  • Yaro yazama mazambaci

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P151,