Munafuki
Hausa
gyarawaMunafuki mai cin amana ko gulma. [1]
- Suna jam'i.Munafukai
Misalai
gyarawa- Lado yayi munafurcin Audu
- Wani munafuki ya haɗa faɗa
Karin Magana
gyarawa- Bakon munafuki bana mutum daya bane
- Da munafuki gwara barawo
- Kan munafuki baya gashi ko yayi dan wuya ya aske
- Munafurci dodo ne mai shi yake ci
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,86