Asalin Kalma

gyarawa

Wata kila nasaba ya samo asali ne daga kalmar larabci Nasbun.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Nasaba na nufin nuna dangantaka tsakanin abubuwa biyu.[1]

Kalmomi masu alaka

gyarawa

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): relationship
  • Larabci (Arabic): علاقة
  • Faransanci (French): relation amoureuse

Manazarta

gyarawa
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.