Asalin Kalma

gyarawa

Wata kila kalmar dangantaka ta samo asaline da kalmar hausa dangantawa.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Dangantaka na nufin nuna alaka abubuwa ta fuskar harafin /r/ da /n/ sune madanganta.[1]

Kalmomi masu alaka

gyarawa

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): relationship
  • Larabci (Arabic): علاقة
  • Faransanci (French): relation amoureuse

Manazarta

gyarawa
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.