Bayani

gyarawa

rodi shine Narkakken Ƙarfe wanda aka Sarrafa shi Zuwa sandan ƙarfe, ana amfani dashi wurin gini.

Misali

gyarawa
  • Anyi dakin gidan da rodi me kyau
  • Dakin ɗin ya ji rodi