Rukuni:Kayan makaranta
Kayan makaranta ya kunshe kayayyakin karatu na yau da kullum. Kayan maraka kayan da dalibai ke anfani da shi wurin tafiya da karatu na yau da kullum.
Kayayyakin karatu
gyarawaAkwai sutura ta yau da kullum wato uniform. Takardan karatu. Alƙalami wato(biri). Jakka. Takalmin(shoe a harshen Nasara). Tauwada(Ink).