ruwa
 
Ruwan sama na sauka a kan soro

Asalin Kalma

gyarawa

Wata kila kalmar ruwan sama sun samo asaline da kalmar hausa ruwa, da kuma kalmar larabci sama'u wato sama.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Ruwan-sama  Ruwa yana malala  yanayi ne da kuma ruwa ke saukowa daga gajimare zuwa doron kasa. Ruwan sama nada matuqar amfani ga duk wani abu mai rai, tun daga mutane, dabbobi da tsirrai. Ana kiran lokacin ruwan sama da "damina" kuma lokaci ne na noma da shuke-shuke.[1] misali inci nawa na ruwan-sama ake samu a shekara.

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): rainfall, precipitation
  • Faransanci (French): pluie
  • Larabci (Arabic): هطول الأمطار

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.