Sakarai Yana nufin mutum mara hankali sosai, ko kuma ace gaula ko wawa.[1]

Suna jam'i. Sakarkari.

Misalai

gyarawa
  • Na aiki wani sakaran yaro.
  • Alkali yayi sassauci ga sakaran saboda ƙarancin hankalin sa.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,131