Shadda
Alamar nuna, harufa biyu a wuri daya.
Shadda wani tufafi ne da ake yinsa wanda namiji da mance zasu iya tarayya a wajen sanya irinsa.mafi yawan shadda ana yin ta da Audiga
Shadda wani kebantaccen guri ne da ake warewa a cikin gida domin yin bahaya na mutanen gidan.
Manazarta
gyarawa- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.