bayani

gyarawa

sulkumi tsohuwar kalmace wacce ake amfani da ita ada, tana nufin buhu ko abinda ake zuba hatsi ada, anayinshi da fatan tunkiya ko akuya.

Misali

gyarawa
  • Sulkumi na Shaƙe/Cike take da gero
  • Wannan sulkumin yayi ƙarami