Taɓarya
Tabarya Tabarya (help·info) Ana amfani da ita a cikin gida wato tana cikin kayan aikin gida wanda akeyin daka da ita acikin Turmi[1][2]
Misalai
gyarawa- Nika da tabarya
- Yayi duka da tabarya
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.69. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71