Takobi
Hausa
gyarawaTakobi wata doguwar wuka ce da ake amfani da ita wajen yaki. [1]
- Suna jam'i.Takubba
Misalai
gyarawa- Naga takobi a hannun Sarki
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.