Talk:Babban shafi

Latest comment: watanni da suka gabata 2 by Murja Khalid in topic Neman Gudanarwa

Gayyata zuwa editathon gyarawa

Muna gayyatar ku da kasancewa tare damu Dan gudanar da editathon akan bunkasa wannan manhajar. Zaku iya shiga ayi daku ta ziyartan wannan linki dan samun Karin bayani. Wiktionary editathon a Kaduna. Dafatan zaku kasance taré damu. Mungode. M-Mustapha (talk) 20:12, 27 Nuwamba 2020 (UTC)Reply

Insha Allah kuma zaku amfana damu ta hanya mafi kyauu

Adam Nafisat (tattaunawa) 21:08, 16 Yuli 2022 (UTC)Reply

Kalmomin Hausa a Wikidata gyarawa

Barka! Hausa Wiktionary, Ina mai farin cikin sanar daku cewa ina son gudanar da shiri na editing a Wikidata, wanda zai zo maku a watan Mayu na 2021. Hadafin shirin shine a koyar da editocin wikipedia Hausa yadda ake rubutawa da sanya kalma a wikidata. Kuna iya duba bayanai akan shirin anan here kuma zanyi matukar farin ciki idan kuka bada fahimtar ku mai amfani. Godiya, da karin farin ciki. Em-mustapha (talk) 15:06, 29 Afirilu 2021 (UTC)Reply

Files Linking in Wikitionary gyarawa

Hell good day everyone one

I'm glad to inform you about an upcoming project event, which I as administrator will like to carry. This project will train you on how to link free licences images and audio files in Hausa Wikitionary. Furthermore, most of our editors lack experience especially in terms of making edit through Source editing,the fact that visual editing doesn't work,so in this project editing/linking through Source editing will be thought. You're all welcome to join us on this project.Abubakr1111 (tattaunawa) 11:55, 13 Disamba 2021 (UTC)Reply

Wikitionary Guidelines Pages Creation gyarawa

Ina mai farin cikin sanar daku cewa za mu fara kirkiran shafukan da zasu koya ma users yanda zasu bada gudummawar su cikin tsari da kuma bin ka'idojin kirkiran kalmomi a Hausa Wikitionary, ga mai san shiga wannan muhimmiyar shirin zai iya min magana, Nagode. Salisu Adamu (tattaunawa) 13:53, 15 Yuli 2022 (UTC)Reply

Referencing and Categorization of words in Hausa Wiktionary for Standardisation gyarawa

Ina mai farin cikin sanar daku cewa zamu gudanar na wani shirin editing na musamman dazai koyar daku yadda ake sanyawa kalmomi Reference da Category a Hausa Wiktionary,ga mai son halattar wannan shirin yana iya mun magana,Nagode. Abubakr1111 (tattaunawa) 13:02, 21 Yuli 2022 (UTC)Reply

Hausa Wiktionary Enrichment and Community Engagement Activities gyarawa

Gaisuwa, ina mai sanarda duk wani mai bada gudummuwa a Wiktionary daga al'ummarmu ta Hausa, da cewa ina mai shirin gudanarda wani haɗaka na masu bada gudummuwa a Hausa wiktonary don a habbaƙa shi zuwa mataki na gaba. Salisu Adamu (tattaunawa) 22:11, 1 Disamba 2022 (UTC)Reply

Muna amsawa malam Salisu Adamu, tabbas munji daɗin wannan haɗaka domin hakan zai bayu zuwa ga ciyar da wannan manhajar gaba, muna rokon Allah Subhanahu wata'ala ya bada ikon gabatarwa.
Muna godiya. M I Idrees (tattaunawa) 05:20, 2 Disamba 2022 (UTC)Reply
Ina godiya da wannan ƙwarin gwiwan M I idriss, sai kaji daga garemu. Salisu Adamu (tattaunawa) 10:49, 3 Disamba 2022 (UTC)Reply

Referencing and categorization of words in Hausa Wiktionary for words Standardization/Report gyarawa

Ina mai farin cikin sanar daku cewa mun samu nasarar kammala project dinmu da muka gudanar akan yadda ake sanyawa kalmomi Reference da Category a Hausa Wiktionary.Abubakr1111 (tattaunawa) 11:07, 2 Disamba 2022 (UTC) https://hashtags.wmcloud.org/?query=%23RRCCWW&project=&startdate=&enddate=&search_type=or&user= https://hashtags.wmcloud.org/graph/?query=%23RRCCWW&project=&startdate=&enddate=&search_type=or&user= https://meta.wikimedia.org/wiki/Grants:Programs/Wikimedia_Community_Fund/Rapid_Fund/Referencing_and_Categorization_of_words_in_Hausa_Wiktionary_for_Standardisation._(ID:_21917421)/Final_ReportReply

Wiktionary Promotion in College of Education, Kafanchan gyarawa

Ina gaisuwa ga al'ummar Hausa Wiktionary, Ina mai sanar daku shirin ciyar da Wiktionary gaba a kwalejin ilmi dake Kafanchan in ya tabbata. Sai kunji daga garemu. Nagode. Salisu Adamu (tattaunawa) 10:43, 3 Disamba 2022 (UTC)Reply

Hausa Wiktionary Outreach and content initiative gyarawa

Gaisuwa, ina mai sanarda duk wani mai bada gudummuwa a Wiktionary daga al'ummarmu ta Hausa, da cewa ina mai shirin gudanarda wani haɗaka na masu bada gudummuwa a Hausa wiktonary don a habbaƙa shi zuwa mataki na gaba.Salisu Adamu (tattaunawa) 18:13, 5 Mayu 2023 (UTC)Reply

Hausa Wiktionary Enrichment and Community Engagement Activities/Report gyarawa

Ina mai farin cikin sanar da al'ummar Wiktionary sakamakon nasarar da wannan project ɗin,ga mai son shiga yayi nazari ko duba na tsanaki, Nagode.Salisu Adamu (tattaunawa) 14:59, 14 Mayu 2023 (UTC) https://hashtags.wmcloud.org/?query=%23WCE&project=&startdate=&enddate=&search_type=or&user=Reply

Hausa Wiktionary Wikipedians 2024 First Half Proposal of Activities gyarawa

Ina mai cikin gayyatarku zuwa wurin Shirin dazamu gudanar dan habaka Hausa Wiktionary ta hanyar inganta kalmomi,daura hoto,daura Audio da dai sauransu. Abubakr1111 (tattaunawa) 13:11, 24 Oktoba 2023 (UTC)Reply


Hausa Wiktionary Outreach and content initiative gyarawa

Barka dai, muna sanarda duk wani mai bada gudummuwa a Wiktionary daga al'ummarmu ta Hausa, da cewa mun Wallafa rahoton wannan shirin, za iya dubi ta hanyar latsa rubutu da ke ƙasa domin nazari.Mungode Salisu Adamu (tattaunawa) 15:53, 3 Nuwamba 2023 (UTC)https://hashtags.wmcloud.org/?query=%23WOCI&project=&startdate=&enddate=&search_type=or&user=Reply

Neman Gudanarwa gyarawa

Assalam Alaikum, A karon farko ina mai neman Gudanarwa a wannan shafin na Hausa Wiktionary domin Inganta shi. Gwanki (tattaunawa) 11:24, 19 Janairu 2024 (UTC)Reply

Dawo zuwa "Babban shafi" shafi.