Sunana Muhammad ikirima idris mutumin jahar Katsina.
An haifeni a cikin ƙaramar hukumar funtua wacce take cikin jahar Katsina, sannan bayan wani lokaci muka dawo jahar Kaduna. nayi karatun firamare da sakandare a garin Kaduna. Sannan nakoma jahata ta Katsina domin cigaba da karatun gaba da sakandare a makarantar tunawa da marigayi janar Hassan Usman Katsina a kwalejin Administration.
Gabanin haka nakasance mutum meson karance-karance domin tanan ake bunƙasa ilimi, wannan yasa nabada lokacina mai yawa domin rubuce-rubuce a wannan manhajar ta Wikipedia don amfanar da al'ummar duniya ɗan Abinda nike dashi.
Domin tuntuba: