Tattaunawa:baki
akwai bambanci tsakanin baki da baƙi. idan aka duba a cikin shafin zamuga baƙi yana fitowa a matsayin baki. =Baki= kofa ce da take a fuska mai dauke da hakora. Ta nan ne ake aika abinci zuwa ciki.
=Baƙi= shine harafin da ake sa wa wasali ya yi motsi. Ana ce masa Baƙi ko harafi.
Fara tattaunawa akan baki
Shafukan tattaunawa wuri ne da mutane ke tattaunawa a Wiktionary mafi kyan zamanta shi ne. Shi ne zaku iya amfani da shafin dan fara tattaunawa da wasu akan yadda zaku inganta baki.