baki
Hausa
gyarawaSuna (n)
gyarawa- baki m, pl. bakuna dake gaban fuska wanda kuma ake amfani da shi wajen magana kuma kafar ci da sha ga 'yan-adam.harma da dabbobi [1]
Baƙi Mutane da suka zo wani wuri inda baba shine Garin su
- Baƙi yana nufin harafin da ba wasali ba. wato haruffan da bazasu iya gina kalma ba sai da wasali.
Furuci
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaBak
Kalmomi masu alaka
gyarawa- harshe
- hakori
- miyau.
- Handa
- Ganda
Fassara (1)
gyarawaFaransanci (French): bouche f.[3]
Jamusanci (German): Mund m.[4]
Fassara (2)
gyarawaTuranci (English): Consonant
Faransanci (French): consonne.[5]
Jamusanci (German): Konsonant.[6]
Larabci (Arabic): حرف ساكن.[7]
Karin magana
gyarawa- Abin da baki ya ɗaura hannu ba shi kwancewa.
- Kowa ya ci albasa bakinsa zai yi wari.
- Baki shi ke yanka wuya.
- Inda baki ya karkata nan yawu ke zuba.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 111. ISBN 9789781601157.
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 111. ISBN 9789781601157.
- ↑ "mouth - French translation – Linguee". Linguee.com. Retrieved 2021-12-11.
- ↑ "How to say mouth in German". WordHippo. Retrieved 2021-12-11.
- ↑ "Consonants". www.cliffsnotes.com. Retrieved 2021-12-11.
- ↑ "CONSONANT - Translation in German - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-11.
- ↑ "CONSONANT - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-11.