Bayani

gyarawa

Tir kalmace ta Allah wadai da nuna kyamar ga wani Abu.[1][2]

Misali

gyarawa
  • Fati tir da halinki.
  • Tir da abin da kuke aikatawa.

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.47. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,49