Tsawa
Tsawa tsawa.wav (help·info) Kalma ce ta hausa dake nufin sauti mai qara wanda ka iya razana ko tsoratar da duk wanda yaji ta. Tsawa ka iya zama na mutum musamman lokacin da ransa ya baci, ko kuma na zahiri da ke faruwa a yayin da hadari ke haduwa ko ake ruwan sama kuma yakanzo tare da layukan masu haske, wanda akafi sani da walkiya, wacce ita walkiya ke kawo wannan raki.