TumaturAbout this soundTumatur  Wani sinadarin kayan Lambu ne mai launi ja da akeyim miya dashi. [1]

tumatur da kuma yadda yake a yanke
Suna jam'i.Tumaturai

Misalai gyarawa

  • Naci sakwara da miyar tumatur
  • Naje lambu siyan tumatur
  • Gonar tumatur tayi kyau

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,192