Tushe Ko kuma saiwa, sashen shuka Da ke cikin ƙasa.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci:Base

Misali gyarawa

  • ya tumbuƙe tushen rake
  • Manomi ya sare bishiya daga tushe

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P152,