Bayani

gyarawa

ubanka asalin kalmar kalmomine guda biyu 'uba' Wanda shine mahaifi sai 'ka' wanda shikuma wakilin sunane wanda ke nuni ga jinsin da me zagi zaiyi zafin. kalmace ta Ashar ko zagi wanda hausawa suke amfani da ita wajen nuna Haushi ko Fusata alokacinda akayi musu laifi.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Ubanki Ubansa

Misali

gyarawa
  • Kaga yaro mara kunya, ubanka!
  • Adam zanci ubanka