Wa'azi

(an turo daga WA'azi)

Wa'azi  Wa'azi  Wani magana ne da ake yi ga mabiya addinai a wajen bauta, musamman koyar da addinin ko zamantakewa na gari.[1]

Misalai

gyarawa
  • Malam yayi wa'azi ga shuwagabanni.
  • Ana gabatar da wa'azi a masallatai.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244