Wa'azi
Hausa
gyarawaWa'azi Wa'azi (help·info) Wani magana ne da ake yi ga mabiya addinai a wajen bauta, musamman koyar da addinin ko zamantakewa na gari.[1]
Misalai
gyarawa- Malam yayi wa'azi ga shuwagabanni.
- Ana gabatar da wa'azi a masallatai.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244