Wataƙila
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman watakila ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaWatakila kalmace ta hausa da ke nuna rashin tabbacin abu. Ana kuma amfani da ita, yayin da mai magana ke kokwanto akan abun da ya kuma fada la'alla ya faru ko bai faru ba, la'alla gaskia ne ko kuma karya ne.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): may be.
- Faransanci (French): meɪ.
- Larabci (Arabic): rubbama - ربما
Kalmomi masu alaka
gyarawaManazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.