Yashi
Yashi Samfuri:errorSamfuri:Category handler Ma'ana ƙasa, ana ɗiboshine daga cikin ruwa wasu kuma acikin kwata wanda idan anyi ruwan sama yake zuwa kwata yataru sai a kwasa, yashi yakasu kashi kashi da dama akwai yashi mai laushi, mai haƙori, yaska.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Wannan yashin bayada laushi bazeyi daɗin aikiba.
- Muhammad ya sauke yashi mai haƙori.
FASSARA
gyarawa- Turanci: sand.
- Larabci: رمل
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.154. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157