Yumɓu
Yumɓu laka ko wata ƙasa ce ta musamman wadda ake yin amfani da ita wajen yin ƙirƙirar abubuwa na ƙasar kamar Tukunya, Kwatarniya, Madambaci da dai sauran su.