Farin zakara

Zakara Zakara  Wani tsuntsu ne daga cikin jinsin tsuntsayen da ake kiwo a gida, yana da gashi da kafafu wa biyu. Zakara shi ne namijin kaza.[1]

suna

jam'i. Zakaru

Misali

gyarawa
  • charan zakarun nan ta yi yawa.
  • Ina kiwon zakarun agirik.

Karin Magana

gyarawa
  • Zakara ya bani sa'a.
  • Zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana mazuru ana shaho sai ya yi.
  • Zakaran gwajin dafi.

manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 978978161157.P,30