Zanzaro
Hausa
gyarawaZanzaro Zanzaro (help·info) Wani ƙaramin ƙwaro ne me ƙaton kai wanda ke tashi yana gina gida da taɓo.
Zanzaro wani salon sa sutura ne inda ake sa kasan riga cikin wando.
A wata kalmar zanzaro na nufin saka riga acikin Wando yayin ɗaura ɗamara.
Misalai
gyarawa- Zanzaro ya gina gidan shi a kofar dakina.
- Zanzaro ya kama kwaro yasaka agidanshi.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206