Wando
hausa
gyarawaFASSARA
gyarawaWando Wando (help·info) Wani nau'in tufafi ne da ke rufe tsiraici tsakanin kugu mara zuwa ƙasa. Tsawon wando kan iya zuwa cinya (dan kanfai), gwiwa ko zuwa idon sahu.
- suna jam'i. wandunaye
- wandona yayage zankaima tela yaɗinke mun.
- za'a samun mazari a wando.
ENGLISH
gyarawa- Trousers