akwiya
Hausa
gyarawaAkuya wato dabba ce wacce kusan take rayuwar ta a cikin mutane.
Noun
gyarawaakwiya f, pl. awaki
Misali
gyarawa- Ya siyo akwiya domin yayi kiwo
Pronunciation
gyarawaDerived terms
gyarawaTranslations
gyarawaEnglish: goat
French: chèvre f
German: Ziege f
Malaysian:kambing
Proverbs
gyarawaAkwiya ta yi wayo da yankekken kunne.