kunne
HausaGyara
Kunne daya ne daga cikin bangarorin sassan jiki na mutane da dabbobi, wanda da shi ne ake jin magana
NounGyara
kûnnē m, pl. kunnuwa
PronunciationGyara
Derived termsGyara
TranslationsGyara
English: ear
French: oreille f
German: Ohr n
ProverbsGyara
- Idan kunne ya ji, to gangar jiki ta tsira.
- In kunne ya ji muguwar magana wuya ya tsere.
- Kadan kunne ya ji magana, wuya ya tsere yanka.
- Kunne ya girmi kaka.
<z>