Albasa
(an turo daga albasa)
Hausa
gyarawaAlbasa Albasa (help·info) Wani abu ne da ake shukata domin a sarrafata ayi abinci da ita ko kuma ayi magani da ita ko wani abun.tana gyara abinci da miya tana sa su kamshi.
Misali
gyarawa- Aisha idan albasar ta soyi ki zuba min ruwa.
Asali
gyarawaLarabci: البَصَل (Albaṣal)[1]
Noun
gyarawaPronunciation
gyarawaTranslations
gyarawa- Faransanci: oignon
- German: Zwiebel f
- Harshen Portugal: cebola
- Ispaniyanci: cebolla
- Larabci: بَصَل (baṣal)
- Turanci: onion[2]
Proverbs
gyarawa- Ba a aron bakin mutum a ci masa albasa.
- Kome kyawun tafarnuwa, ba ta yi kamar albasa ba.
- Kowa ya ci albasa bakinsa zai yi wari.
- Albasa ba tai halin ruwa ba