Bayani

gyarawa

caccakuɗawa karmace dake nufin kai maƙura wurin cakuɗawa, tahanyar amfani da ɗafi a ƙeyar kalmar wacce take fa'idantar da yawaitawa.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Misali

gyarawa
  • Ku caccakuɗa dakyau.
  • Fatan dai angama caccakuɗa shi