Fitila About this soundFitila  Wata na'ura ce wadda ake amfani da ita domin haska wurin dayake da duhu ko domin samar da haske.

fitila

fassara

gyarawa

Turanci Torch Light larabciمصباح الكهرباءى/ضوء

misalai

gyarawa
  • yaro ya haska fitila..
  • Ɗakin babana babu haske saboda babu fitila.