fura da nono
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalmomin sun samo asali ne daga harshen hausa da fillanci fura da nono
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaFura da nono nau'in abinci fulani ne da kuma hausa tun da dadewa wanda ake samar dashi ta hanyar dama sarrafaffan gero ko dauro da nonon shanu ko wata dabba.[1]
Kalmomi masu alaka
gyarawaMisali
gyarawa- Fura da nono tasha sukari da Zuma akwai daɗi
Turanci
gyarawa- fura da nono
- milk porridge
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 18. ISBN 9789781601157.