Suna 1

gyarawa

nōnō Nono  ‎(n., j. nonuna, nonuwa) sashin jiki ne dake kirjin dan adam da wasu dabbobi wanda ke fitar da madara don shayar da jarirai a halittan dan-adan da sauran dabbbobi.[1][2][3]

Misali

gyarawa
  • Zanje kasuwa siyen nono
  • Yar Fulani tana tallar nono

Furuci

gyarawa

Fassara

gyarawa

Suna 2

gyarawa

nōnō ‎(n., j. nono har wayau na nufin madaran da aka tatse daga jikin dan-adam ko wata dabbba. [1][2][6]

Fassara

gyarawa

Kalmomi masu dangantaka

gyarawa

Karin magana

gyarawa
  • Allah ya tarfa wa garinsu nono.
  • Ba'a ɓarin nona akwashe duka.

Manazarta

gyarawa
  1. 1.0 1.1 Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 8, 22.
  2. 2.0 2.1 Garba, Calvin Y. Ƙamus na Harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 8.
  3. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.
  4. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 163.
  5. Skinner, Neil. Hausa comparative dictionary. Köln: Köppe, 1996. 209.
  6. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.
  7. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 163.