hatsi
Hausa
gyarawaHatsi na nufin dukkanin amfanin gona da aka shuka su kafin su fito suke tsurowa kuma idan an girbe su akan kira su da abinci kamar Gero, Masara, Dawa dadai sauransu
Noun
gyarawahatsī m. Abinci
Pronunciation
gyarawaDerived Terms
gyarawaTranslations
gyarawaEnglish: millet
French: mil