kare
Hausa
gyarawasuna
gyarawakare dabba ne daga cikin dabbobin gida, yanada dogon baki bayada zuciya ko kaɗan, yanada masifa matuƙa. jam'i karnuka.
Fassara
Karin magana
gyarawa- A ɗauki kare ran farauta?
- Abin mamaki kare da tallan tsire.
- Kura tana so kare ya samu?
- Karen bana shi ne maganin zomon bana.
Kare abinda da ake nufi shine kariya daga faruwar wani abu
Kare ana nufin karewar wani abu wanda akwai da daga baya babu