Hausa gyarawa

Suna gyarawa

Kura Ha Kura  Dabba ce daga cikin nau'ikan namun daji

Ƙura tashin turbaya dalilin isa shine ƙura

kura wata kala abin daukar kaya ce da ake yin ta a karfe,tana da tayoyi guda biyu.

kura wani suna da ake kiran Mayen karfi.

 
kura

Noun gyarawa

kura f, pl. kuraya

Misali gyarawa

  • Kura ta cinye rago a bayan gari

Pronunciation gyarawa

Translations gyarawa

English: hyena

French: hyène m

German: Hyäne f



Karin magana gyarawa

  • Masallacin kura ba'a bawa kare ladabi.
  • Ba a ba kura ajiyar nama.
  • Kura da shan bugu, gardi da karbar kudi.
  • Mushen kura, an mutu ana ba yara tsoro.
  • Kura kinci da gashi.

[1]

Manazarta gyarawa